Abun Al Ajabi
Wani dan bautar kasa da ke hidimarsa a jihar Osun ya bayyana abun da ya yi bayan ya samu an tura naira miliyan 20 zuwa asusunsa bisa kuskure. Ya mayar da shi.
Wani hadadden likita ya dauka hankali a soshiyal midiya bayan tsantsar kyawun da Allah ya yi masa ya zautar da yan mata. Sun nemi sanin a inda asibitinsa yake.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu na wata biyar ta koka kan yadda cikinta yanki ya bayyana a gan shi duk da watanni da ta ɗauke tana ɗauke da shi a jikinta.
Wata budurwa ta garzaya dandalin soshiyal midiya don yin korafi bayan mai gidan da take haya ta garkame mata kofa saboda kudin wuta. Kwananta 4 kacal da tarewa.
Wani matashi ya baje kolin budurwarsa wacce ta kasance yar tsana a soshiyal midiya. A cewarsa ya siye mutum-mutin ne saoda ya gaza samun yar budurwa mutum.
Wani dan Najeriya ya koya wa budurwarsa darasi bayan ta isa wurin sa ba tare da ta sanar da shi ba. Ya kulle ta ya ki budewa, yayin da ya dungi mata bidiyo.
Gwamna Biodun Oyebanji na Ekiti ya sanar da shirin samar da motocin kyauta ga ma’aikata da dalibai, za kuma a dunga biyan alawus na wata ga wasu iyalai a jihar.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana cewa an biya shi zunzurutun kudi na miliyoyin naira bayan ya rikide ya koma tamkar wata mace a cikin wani bidiyon waka.
Wata matar aure ta kadu yayin da ta isa wajen shagalin bikin mijinta sannan ta gano cewa aminiyarta ce amayar da yake yi. Ta hada yar dirama a wajen shagalin.
Abun Al Ajabi
Samu kari