Abun Al Ajabi
Wasu yan mata yan Najeriya uku da suka fito daga ciki daya sun zama matukan jirgin sama. Hotonsu ya bayyana kuma tuni suka yadu a dandalin soshiyal midiya.
Wani hazikin dan kasuwa ya shigo da kekuna don siyar da su ga yan Najeriya da ke neman wasu hanyoyin zirga-zirga saboda tashin gauron zabi da man fetur ya yi.
Wani bidiyo mai cike da damuwa da ya bayyana a TikTok ya nuno wasu yara yan Kamaru da ke tattaki zuwa Najeriya don samun ilimi sannan su koma kasarsu a kafa.
Wani ma’aikacin banki ya magantu kan yadda ya yi nasarar cire 35,000 ta hanyar amfani da katin ATM din kwastoma ba tare da ya sanya lambobinta na sirri ba.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da ata matashiya ta fashe da kuka bayan wani ya bata jabun kudi N100,000 a shagon POS.
Wani mutumi ya aika sakon gargadi ga mutanen da ke mayar da motocinsu zuwa masu amfani da iskar gas yayin da ya bayyana halin da tsinci kansa a babban titi.
Wata mata ta yi korafi ba kadan ba bayan ta yi amfani da iskar gas 12kg a janaretonta cikin awanni 7 kacal. Bidiyon ya yadu a TikTok inda ta ce gara man fetur.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya na iyalin da uba, uwa da dansu ke aikin facin tayoyi domin dogaro da kai ya ja hankalin mutane masu yawan gaske a soshiyal midiya.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wani karamin yaro yana dinki a kan keke a shagon mahaifiyarsa. Kwarewar yaron a harkar ya burge mutane da dama.
Abun Al Ajabi
Samu kari