Abun Al Ajabi
An dauki bidiyon yadda ciki ya mayar da wata kyakkyawar budurwa da ta zata za ta kara kyau, ta kara baki, sannan ta yi zuru-zuru da ita kuma ta ja hankali.
Wata budurwa yar Najeriya da ta yi yunkurin kafa tarihi a kundin bajinta na Guinness saboda zaman gida na sa’o’I 168 ta ce saurayinta ya ce ya fasa aurenta.
Wata uwa yar Najeriya ta saki wani hoto da ke nuna zanen da malamar makaranta ta yi wa diyarta. Malamar ta yi wa yarinyar bille har guda hudu a kan fuskarta.
Wani matashi da ke zaune a kasar Burtaniya yana ci gaba da neman mahaifinsa dan Najeriya shekaru 27 bayan haihuwarsa. Ya saki tsohon hoton auren mahaifansa.
Matashiya ta ja hankalin duniya bayan da ta hakura da gadon kudin da za ta samu daga iyayenta don ta auri sahibinta da suka hadu a jami’a, mahaifinta baya so.
Ana ci gaba da neman wani dan Najeriya da ya bace da wata mota da ta kai Naira miliyan 23 da aka ba shi ajiye. An sa shi wanke motar ne sai baa sake ganinsa ba.
Sanata Shehu Sani ya ce babban bankin Najeriya ne cibiyar gwamnati da ta fi kowacce aikata barna a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Har yanzu Annostacia Mutamuruka tsarkakakkiya ce a shekaru 80 saboda mikinta bai taba kwanciyar aure da ita ba sannan ya barta. Ta yi rayuwar kadaici ba yara.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta samu kyautar maƙudan kuɗaɗe bayan ta yi wani halin kirki. Budurwar ta cika da farin ciki bayan an gwangwajeta da kyautar kuɗaɗen.
Abun Al Ajabi
Samu kari