Abun Al Ajabi
Kamfanin MTN ya yi martani kan yafe basukan wasu kwastomomi da suke da tarun basuka a wayoyinsu, MTN ya ce hakan ya faru ne saboda matsalar na'urace.
Jami'an sojoji sun nunawa wani babban dan siyasa da yan sandan da ke masa rakiya iyakarsu bayan sun fito ana tsaka da gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi.
Wata matashiya yar Najeriya ta fallasa wani faston bogi bayan ya ki bata cikon kudinta N100k. Budurwar ta yi karyar kurumta a shirin mu’ujiza na bogi.
Wani mutum-mutumi ya kasa wani mutum a kamfanin sarrafa barkono a Koriya ta kudu, bayan ya dauke shi a matsayin kwalin kayan lambu. An saba samun irin haka a kasar.
Wata mata mai ɗauke da juna biyu ta haihu a cikin motar bas lokacin da suke tafiya zuwa birnin Warri, babban birnin jihar Delta a yankin Kudu maso Kudu.
Masu amfani da soshiyal midiya sun shiga rudani kan wani al’amari da ya faru a wajen wani taro. An gano wata mata tana tafiya kwatsam sai ta koma yin rarrafe.
Wata matashiya yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya bayan ta duba cikin matashin kai da ta siya a wajen wani mallam bahaushe. Ta ce N800 ta biya ya kan shi.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi nasarar cafke wasu makafi uku da ake zargin su da safarar miyagun daga jihar Legas zuwa Kano, an kama su ne a Abuja.
Wani mutum ya zuba man ja a cikin injin din motarsa don ganin ya daina cijewa. Bidiyon da ke nuna lokacin da ya zuba ya yadu kuma ya ba mutane mamaki.
Abun Al Ajabi
Samu kari