Abun Al Ajabi
An bayyana yadda kasar Kenya ta fara kera wayoyin hannu, ake rabawa 'yan kasar a matsayin bashin da za su iya biya bayan wani lokac; babu tsada ko kadan.
Wata mata ta bayyana irin tashin hankalin da ta shiga saboda gano mijinta juya ne bai haihuwa kuma ya ce ba zai nemo maganin da zai warke ba ko kadan.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan wata hira mai daidaita zuciya da ta gano a wayar mijinta. Ta ce yanzu ji take kamar ita ke auren kanta.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno wata amarya yar Najeriya tana aure da hoton angonta saboda baya gari. Ta sumbaci hoton tare da yawo da shi rike a hannunta.
Wani mai maganin gargajiya kuma makaho ya damfari wata tsohuwa Naira miliyan 19 don yi mata magani, ya kwanta da 'yarta da kuma jikarta a kokarin taimakonsu.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya gano dukka yaransa hudu ba nasa bane. A cewar mutumin da ya karaya, ya gano hakan ne bayan an yi masu gwajin DNA.
Tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar Taraba, Douglas Ndatse, ya karyata cewa ya mari mutane a yayin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani Yakubu Adamu, a karamar hukumar Kirfi kan zargin kashe dan uwansa, Yayaji Abubakar, da niyan mallakar babur dinsa.
Wasu sabbin ma’aurata yan Najeriya sun haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan sun baje kolin makudan kudaden da suka samu a wajen shagalin bikinsu.
Abun Al Ajabi
Samu kari