Abuja
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fito ta musanta rahotannin da aka yada kan cewa shugabanta, Farfesa Mahmood Yakubu ya yi bankwana da duniya.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar dan Majalisar jiha a Kogi, Hon. Enema Paul wanda ya yi bankwana da duniya a asibitin Abuja a yau Asabar bayan fama da jinya.
Sanata Barau Jibrin ya yi godiya ga manyan mutane da suka halarci daurin auren 'ya'yansa da na sarkin Bichi, Nasiru Ado Bayero a masallacin kasa na Abuja.
Sanata Godswill Akpabio ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike kan ayyukan alheri da yake yi yayin da ake sukarsa saboda rushe-rushe a birnin Tarayya.
An daura aure tsakanin iyalan Sanata Barau Jibrin da na tsohon sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero a masallacin Abuja inda Bola Tinubu ya ba da auren a yau Juma'a.
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta fito da shirin tallafawa 'yan Najeriya wajen saya musu magani domin rage radadin matsin rayuwa saboda matsin tallali
Gwamnonin Najeriya 36 sun gaza cimma matsaya kan kudirin harajin Bola Tinubu. Lamarin ya faru ne kasancewar wasu na ganin kudirin ai cutar da jihohinsu.
Ministocin ECOWAS sun taru a Abuja domin tattauna muhimman bayanai. Za a duba manyan batutuwa 30 da su ka shafi mambobin ƙungiyar ciki har da matsalar tsaro.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana hukuncin da gwamnoni za su fuskanta kan katsalandan da kudin kananan hukumomi inda ta ce hakan babban laifi ne a kasa.
Abuja
Samu kari