Abuja
Za a zamanantar da hudubar Juma'a a masallacin Abuja bayan an nada sababbin limamai biyar. Yan kabilar Ibo biyu sun shiga cikin sababbin limaman.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada sabon mukaddashin Akanta-janar na Gwamnatin Tarayya mai suna Shamseldeen Ogunjimi bayan tsohon Akantan ya yi murabus.
An bude katafariyar cibiyar hukumar shige da fice ta kasa NIS ta fasahar zamani a Abuja da aka sanyawa sunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, BATTIC.
Sanata Opeyemi Bamidele ya ce Bola Tinubu na samun kwanciyar hankali a majalisa saboda Sanata Godwsill Akpabio ne ke jagorantar majalisar a halin yanzu.
Bayan Majalisa ta tabbatar da naɗinsa, sabon hafsan rundunar sojin Njeriya, Laftanar Janar Oluyede ya kama aiki a hukumance yau Litinin, 9 ga Disamba.
Sakataren gwamnatin tarayya ya ce kudirin haraji ba zai cutar da Arewa ba. George Akume ya ce malamai da dattawan Arewa na goyon bayan kudirin haraji.
Kwamitin majalisar wakilai yana duba yiwuwar rage ministoci zuwa 37 don rage kashe kuɗi, inganta ayyuka, da tabbatar da adalci a tsakanin jihohi da FCT.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa abubuwa na canzawa a kasar nan. Tinubu ya ce ta yiwu wasu daga cikin 'yan Najeriya ba su son abin da yake yi.
Yayin da ake ta yada jita-jitar cewa annobar Korona ta dawo, Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ƙaryata rade-radin inda ta kwantarwa al'umma hankali.
Abuja
Samu kari