Abuja
Gwamnatin Buhari ta ce babu illa ga mata su dinga sanya Hijabi matukar hakan ba zai cutar da wasu 'yan kasa ba. Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a wnai taron.
Wasu matasa da ake zargin yan Yahoo ne su sama da 40 sun yi yunkurin kutsawa unguwar Mab Global Estate da ke Abuja a daren ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu.
Wani abun bakin ciki ya afku, inda aka tsinci gawar wasu iyalai su hudu a wani gidan gona a Anguwar da ke karamar hukumar Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.
Jam'iyyar APC na kokarin rantar da shugabannin jam'iyyar na jihohi a yanzu haka a babban birnin tarayya Abuja. An ce an dasa jami'an tsaro don tabbatar da aminc
Wani mutumi ya mutu a unguwar Kubwa dake karamar hukumar Bwari a birnin tarayya Abuja yayinda wani mutumi ya mutu cikin dakin Otal tare da yarinya don shakatawa
Jiga-jigan siyasan All Progressives Congress (APC) da Peoples Democratic Party (PDP), a ranar Juma'a sun ajiye siyasa gefe yayinda suka halarci taron daurin.
Wasu dandazon yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa ofishin jaridar ThisDay da ke Utako a birnin tarayya Abuja a daren ranar Alhamis kuma suka yi ba
Wasu jami'an rundunar yan sandan Najeriya, a birnin tarayya Abuja sun kama Mu'azu Magaji, tsohon Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano. BBC Hausa ta rahoto cewa lauy
Ma'aikatan Hukumar Kula da Walwalar Yan Sanda, PSC sun garkame ofishin hukumar da ke Abuja bisa samun rahoton hukumar na fara daukar kananun ma’aikata guda 10,0
Abuja
Samu kari