Abuja
A daren yau aka dauke Sunday Odoma Ojarum da Janet Odoma Ojarume. ‘Yan bindiga sun kutsa har gidan na su, suka dauke su a lokacin da al’umma suke ta barci.
Yayin da babban zaɓe ke ƙara matsowa, jam'iyyar LP a birnin tarayya Abuja ta samu samu cigaba yayin da wasu mambobin APC da PDP suka sauaya sheƙa zuwa cikinta.
Hukumomin Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Kwali, Abuja sun bukaci iyaye da su kwashe 'ya'yansu daga makarantar saboda fargabar harin da yan ta’adda za su kawo.
Daya cikin yan ta'addan da suka tsere daga gidan yarin Kuje a Abuja yayin harin da aka kai a ranar 5 ga watan Yulin 2022 ya yi barazanar tarwatsa Najeriya. Dail
A ranar Juma'a, 22 ga watan Yulin 2022 aka yi liyafa cin abincin dare domin karrama Fatima, diyar Kashim Shettima da angonta, Sadiq Ibrahim Bunu a birnin Abuja.
Zainab, matar dan banga Ahmad Usman wanda aka kashe shi a unguwar Lugbe, Abuja kan zargin yin batanci ga Manzon Allah (SAW) ta ce mijinta mahhadacin Alkur'ani
Abuja - Ciyaman din hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Bukhari Bello, ya yi kira da a nada sabon shugaban FRSC daga cikin jami’an hukumar maimakon dauko.
Wani dan Najeriya mazaunin birnin tarayya Abuja, Wushishi Habibu, ya yi ikirarin cewa ya ga sunan 'Allah' a rubuce a jikin nama da ya siya a wurin cin abinci a
Jaridar Punch ta ruwaito cewa, an gudanar da bikin kaddamar da Shettima ne a dakin taro na Shehu Musa Yar’adua da ke Abuja, a ranar Laraba, 20 ga watan Yuli.
Abuja
Samu kari