Abuja
Rahoton ya ce, wadanda suka san tafiyar tata sun ce jirgin kasan ya bar Kaduna da misalin karfe 4 na yamma ya isa Abuja da misalin karfe 6 na yamma a ranar.
Shugaban kaa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da sirikin dansa kuma attajirin dan kasuwa a jihar Borno. Hakazalika ya gana da mai gidansa TY Danjuma...
Gwamnonin jam'iyyar APC gudana biyu sun ziyarci shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, game da babban taron jam'iyya dake tafe a ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022.
'Yan Najeriya sun yi zazzafan martani game tsadar man fetur da ake fuskanta a wasu yankunan kasar nan. Layin man fetur ya yi yawa, lamarin da ya fusata 'yan kas
Rahotannin da muke samu sun bayyana cewa, wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da matar mataimakin shugaban jam'iyyar PDP a wani yankin babban birnin tarayya Abuja.
Ministan birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya bayyana yadda ya kusa rasa rayuwar sa sanadiyyar annobar korona lokacin da aka killace shi na makonni 3.
Gwamnatin Buhari ta ce babu illa ga mata su dinga sanya Hijabi matukar hakan ba zai cutar da wasu 'yan kasa ba. Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a wnai taron.
Wasu matasa da ake zargin yan Yahoo ne su sama da 40 sun yi yunkurin kutsawa unguwar Mab Global Estate da ke Abuja a daren ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu.
Wani abun bakin ciki ya afku, inda aka tsinci gawar wasu iyalai su hudu a wani gidan gona a Anguwar da ke karamar hukumar Abaji a babban birnin tarayya, Abuja.
Abuja
Samu kari