Abuja
Wata kotu ta tabbatar wa da Hukumar Kiyaye Hadura (FRSC) ikon ci gaba da hukunta masu abin hawa da suka sabawa doka da kuma cin taransu don inganta tukinsu.
Dubun wani sanatan bogi ta cika bayan ya faɗa hannun jami'an hukumar hana cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC). An cafke shi ne bisa zargin damfarar har €5.7m.
Abuja - Duk mai rai mamaci ne, Allah ya yi wa fitaccen ɗan siyasa kuma makunsacin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Idi Amin, rasuwa a Abuja.
Shahararriyar 'yar wasan kwaikwayo, Ini Edo ta bayyana yadda iyayenta suka yi mata auren dole da kuma irin kalubalen da ta fuskanta yayin zamansu na auren.
Kotun sauraran korafe-korafen zabe da ke zamanta a Abuja ta amince da korafin Atiku Abubakar akan Bola Tinubu na shaidar takardun karatu da kuma bautar kasa.
Hukumar Kula da Muhalli a birnin Tarayya Abuja ta yi barazanar kama masu kiwo a birnin tare da kwace shanunsu don mikasu zuwa kotu don daukar mataki akansu.
Har yanzu ana ta kokarin ceto mutane bayan wata ambaliya ta lakume gidaje da motoci a rukunin gidajen Trade Moore a Abuja, mazauna yankin da yawa sun maƙale.
Sabon shugaban hukumar sojin kasan Najeriya, COAS Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya kama aiki a matsayin shugaban soji na 23 a tarihi ranar Jumu'a a birnin Abuja.
Mukaddashin shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya, IGP Olukayode Egbetokun, ya shiga ganawa da manyan jami'ai DIG, AIG da CP na faɗin ƙasar nan a birnin Abuja.
Abuja
Samu kari