Abuja
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yanzu haka ya na wata ganawar sirri da mai ba'a shi shawara akan harkokin tsaron kasa, Nuhu Ribadu da sauran hafsoshin tsaro.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Chief Oluremi Ajose-Adeogun, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 96 a duniya ranar Asabar, 1 ga watan Yuni, 2023.
Mazauna rukunin gidajen Trademore a birnin tarayya Abuja, sun barke da zanga-zanga kan shirin FCTA na rushe anguwar da suke zaune saboda hadarin ambaliya .
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayana cewa, bata san da cewa daliba ta ci maki 362 ba, saboda a iyakar saninsu, 249 ta samu a jarrabawar da aka yi kwana nan.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Legas a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuli, zuwa Abuja, bayan shafe kwanaki 4 yana hutun babbar sallar Idi a Legas
Hukumar kula da harkokin 'yan sanda a Najeriya (PSC) ta amince da tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda zuwa jihohi 8 a kudu da arewacin Najeriya ranar Jumu'a.
Hukumar Alhazai a birnin Abuja, ta sanar da rasuwar daya daga cikin mahajjata mai suna Hajiya Amina Yunusa a birnin Makkah, ta mika sakon ta'aziya ga iyalanta.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Maryam Hussaini, wata matar aure a birnin tarayya Abuja ta kai ƙarar mijinta gaban Alkali, ta nemi doka ta raba aurensu saboda mai gidanfa baya kulawa da ita.
Abuja
Samu kari