Abuja
Ma'aikatu sama da 34 ne a birnin tarayya, ciki har da fadar shugaban kasa suka kasa biyan kudin wutar lantarki duk da ware musu kudi sama da naira bilayn 10.
Shugabannin mata a APC daga jihohi 36 ne su ka dira sakatariyar jam'iyyar da ke babban birnin tarayya Abuja domin nuna rashin jin dadin yadda aka ware su.
Mambobin kungiyar shugabannin mata na jam’iyyar APC na jihohi 37 da Abuja, sun koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ki tunawa da su a rabon mukaman siyasa.
Yayin zaman majalisar zartarwa a yau Talata 14 ga watan Mayu, an sauya dokar da ta hana Bola Tinubu da Kashim Shettima biyan haraji a filayen jiragen sama.
Ministar mata a Najeriya ta maka kakakin Majalisar jihar Niger a kotu kan shirin aurar da yara mata marayu 100 inda ta ce hakan bai dace ba kwata-kwata.
Dalibar da aka ci zarfi a makarantar Lead British International School, Namitra Bwala ta shigar da kara kotu tana neman a bita ta diyyar N500,000, 000.
Hukuma mai kula da birnin tarayya Abuja ta ba shaguna 500 wa'adin sa'o'i 24 domin su tashi. Hukumar ta ce za ta rusa shagunan ne saboda an gina su ba bisa ka'ida ba.
Yayin da Yarima Harry ya kawo ziyara Najeriya, uwar gidansa, Meghan Markle ta bayyana Najeriya a matsayin gida da take alfahari da ita a ko da yaushe.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Peter Obi ya kai ziyara ga tsohon gwamnan jihar Jigawa yayin da aka fara jita-jitar zai sauya sheƙa zuwa PDP.
Abuja
Samu kari