Abuja
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wani matashi ma'aikacin hukumar FIRS, Khalid Bichi a Maitama da ke birnin Abuja inda suka bindige shi har lahira nan take.
Kungiyar ALDRAP ta maka mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin da sauran sanatoci 39 kan kasancewa mambobin majalisu 2 mabambanta.
Majalisar dokoki ta ƙasa ta aike da saƙon ta'aziyya bisa rasuwar ɗaya daga cikin mambobinta daga jihar Jigawa, Isa Dogonyaro, wanda ya rasu a Abuja ranar Jumu'a.
A yayin da fatauci da tu'ammali da miyagun kwayoyi ke kara ta'azzara, majalisar dattawa a ranar Alhamis, ta amince da kudurin hukuncin kisa ga masu fataucin kwayoyi.
Wani mai kasuwancin siyar da wayoyin hannu a Mararaba jihar Nasarawa, Abdullahi Mohammed ya shaidawa kotu yadda yaro ya sayi babbar waya a wurinsa.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana a gaban kotu kan zargin badaƙalar N7.2bn. Sirika ya yi magana kan yiwuwar tafiya gidan kurkuku.
Kudirin karin albashi ga shugaban alkalan Najeriya da sauran ma'aikatan shari'a ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Dattawa a yau Alhamis 9 ga watan Mayu.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje yace sauyin yanayi da rashin ilimi a tsakanin al'ummar Fulani shi ne babban abin da ya jefa Arewa a matsala.
Yayin da matsalar safarar kwayoyi ta addabi kasar Najeriya, Majalisar Dattawa ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu mu'amala da siyar da kwayoyi .
Abuja
Samu kari