Abuja
A babban birnin tarayya Abuja, an fara ganin fastocin kamfen na shugaban kasa dauke hotunan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya ke dan jam'iyyar PDP.
Wasu mahara da a ke zargin masu garkuwa da mutane ne sun afkawa gidan marayu a babban birnin tarayya Abuja. Sun saci marayu bakwai da mai gadinsu a cikin gidan.
'Yan damfara da sunan masu bincike kan kwayar cutar Korona sun bayyana a babban birnin tarayya Abuja. Hukuma na ci gaba da bincike don kame bata garin a birnin.
Hadarin mota a hanyar Abuja zuwa Lokaci ya yi sanadiyyar mutuwan wasu mutane 3 tare da jikkata mutum 13. An bayyana lambobin motocin da hadarin ya rutsa dasu.
Rundunar'yan sanda a babban birnin tarayya sun cafke wani bata-gari mai amfani da sunan EFCC da 'yan sanda ya cuci al'umma. An kame shi da ababen zargi da dama.
Da safiyar ranar Talata, 19 ga watan Janairun 2021 ne gagarumar gobara ta tashi inda ta kurmushe babbar kotun tarayya da ke Abuja. Jaridar Vanguard ta wallafa.
Da ya ke gabatar da jawabi a gaban taron manyan jami'an hukumar da suka halarci wurin, Marwa ya bayyana cewa; "alhakin hukumar NDLEA ne ta dakatar da wannan shi
Amaechi ya fitar da wani takaitaccen sako a sahfinsa na tuwita (@ChibuikeAmaechi) domin tabbatar da cewa da gaske ne NRC ta fara gwajin tsarin siyen tikitin jir
Ga wadansu bayanai dangane da yiyuwar rufe layukan waya ko a'a matukar mutum bai alaqanta layinsa da lambobin katin dan kasa ba. Hukumar NIMC ta yi bayani.
Abuja
Samu kari