Abuja
Za ku ji labarin yadda ‘yan fashi da makami sun kashe wani mai NYSC, Bomoi Suleiman Yusuf. Amma an gano cewa ba a yi garkuwa da ‘Yan NYSC 16 a hanyar Abuja ba.
Mutane 758 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Talata, 15 ga watan Disamba, kamar yadda ya ke a sakon sanar da alkaluman sabbin mutane da cutar ke kam
Ministan sadarwa ta tattalin arzikin zamani, Dr Isa Pantami ya yi kira da a maida babban birnin tarayya Abuja birni mai amfani da fasahar zamani don gogayya da
Mutanen da basu gaza mutane 16 yan asalin karamar hukumar Danbatta ne suka gamu da ajalinsu a babban titin Kaduna zuwa Abuja, Vanguard ta ruwaito. Wata majiya d
An raba filin wasan zuwa ɓangarori biyu wato ɓangaren A wanda ke ɗauke da gundarin filin, sai ɓangaren B wanda yake ɗauke da filin ƙwallon kwando, ofishin NFF,
Wani mazaunin unguwar da ya nemi a sakaya sunansa ya ce wani tsohon direkta ya sha da kyar da raunika da 'yan bindigan suka masa da duwatsu kamar yadda Daily Tr
Wasu yan bindiga a babbar birnin tarayya, Abuja, sun yi garkuwa da wasu matafiya uku bayan jami'an yan sanda sun dakile yunkurinsu na sace mutane goma sha tara.
Da yake jawabi yayin kaddamar da tsarin, Janar Olanisakin, wanda Air Vice Marshal Jomo Osahor ya wakilta, ya ce an bawa AFN kwangilar aikin saboda kwarewarsu a
Amma gwamnan, wanda ya yi magana lokacin amsa tambayoyi yayin taron tattalin arziƙin Najeriya karo na 26 dake gudana a halin yanzu a Transcorp Hilton, Abuja, ya
Abuja
Samu kari