Abuja
An shiga tashin hankali a sakateriyar jam'iyyar APC a ranar Alhamis a garin Abuja bayan an dinga rade-radin cewa ginin zai rushe.Sakateriyar APC ta kasa, Abuja.
Jirgin kasa ya makale kan hanyar Kaduna zuwa Abuja, lamarin da ya jefa fasinjoji cikin matsala. An ce jirgin ya tsaya sau biyu a hanya kafin daga bisani ya baci
Fastocin neman takarar shugabancin kasa na gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello sun bazu a wurare da dama a babban birnin tarayya, Abuja kamar yadda Daily Trust ta
Janar ɗin sojojin Nigeria, Birgediya Janar Abimbola Yussuph, a ranar Lahadi ya nemi a riƙa yi wa sojoji addu'o'i na musamman don samun nasara kan ƴan Boko Haram
Satar mutane Ya zama ruwan dare a yankin Tungan Maje, amma da alama rundunar yan sanda zata taka wa lamarin birki, inda suka jami'an suka cafke wasu mutum 5.
A halin yanzun tsaro na nema ya gagari babban birnin tarayya Abuja, duk cewa masu kai hari ba su shiga cikin birnin ba, amma ana sace mutane a ƙauyukan Abuja.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace malama a makarantar sakandare a gwamnati da ke Kuje, babban birnin tarayya, Abuja, Daily Trust ta ruwaito.
Hukumar tsaro na NSCDC ta gabatar da tawagar dakarun mata zalla da aka horas musamman domin samar da tsaro a makaratun Nigeria kamar yadda hukumar ta bayyana a
Wasu yan bindiga sun hallaka wani kwamandan jami'an tsaro na NSCDC a babban birnin tarayya Abuja, kakakin hukumar, Olusola Odumosu, shine ya tabbatarda haka.
Abuja
Samu kari