Jihar Abia
Rahotanni sun bayyana cewa mutanen dake cimin kotu da suka haɗa da lauyoyi, waɗan da ake tuhuma da ma'aikata sun yi gudun tsira yayin da ginin kotu ya kife .
Wani Kofur a rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF), Nnaji Chibueze ya kammala digirin digirgir a jami’ar jihar Abia wato, ABU, An yaye Kofur din ne tare da wasu d
Gwamna Ikpeazu na jihar Abia ya ce gwamnatin jiharsa za ta rika bawa kowacce mace da ta haihuwa a asibitocin jihar N500 baya ga bata kayan haihuwa a matsayin in
Yan sanda sun yi ram da wani dan shekara 40, Appolos Ndubuisi, bisa zargin siyar da dansa namiji kan N350,000, bayan ya yaudari mahaifiyarsa da cewar ya mutu.
Fastocin Sanata Orji Uzor Kalu, na neman takarar kujerar shugaban kasa Buhari a babban zaben kasar na 2023 sun karade yankin Umuahia, babbar birnin jihar Abia.
Wani rikici mai zafi tsakanin wasu mutum biyu masu tura amalanke ya yi sanadin rasuwar mutanen biyu a birnin Aba a ranar Talata, The Nation ta ruwaito. Rundunar
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarun ta na rundunar atisayen Golden Dawn sun halaka dogaran kasar Biafra a jihar Abia da ke yankin kudu maso gabas na Najeriya.
Rundunar tsaro ta NSCDC ta yi ram da wani matashi mai suna Ifeanyi Joseph dan shekara 21, bisa zarginsa da yin garkuwa da dan wani Sufeton 'yan sanda a Abia.
Atika Aminu Yankaba, Edun Olabanji, Chineme Joy Ota, Jemimah Marcus da Nicholas Ogunji suna daga cikin wasu matasan Najeriya da suka taba zama gwamnonin rana 1.
Jihar Abia
Samu kari