Jihar Abia
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi awon gaba da malamai 2 na Jami'ar Jihar Abia, ABSU, da ke Uturu da wasu mutanen akan hanyar ABSU-Isuikwuato
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta yi ram da tsohon gwamnan Abia a filin jirgin Nnamdi Azikwe, ta tsare shi tare da ɗansa a ofishinta.
Najeriya na da abubuwan mamaki, sannan komai a Najeriya na da asali. Mun kawo muku rahoton asalin sunayen wasu jihohi da yadda suka samo asali a tarihinsu.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya nuna wa yan Najeriya irin basirar da yake da ita ta hada takalmi duk da matsayinsa, gwamnan ya shiga makaranta tun a baya
Manyan shugabannin jam’iyyar Democratic Party uku da dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar SDP a jihar Abia sun koma jam’iyyar All Progressives Congress.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu bata-gari da suka sace wani mutum, kuma suka hallaka shi bayan karbar kudin fansa. An gano abubuwa da dama daga hannunsu.
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan kasuwa da 'yan banga a jihar Abia, lamarin da ya kai ga yin kaca-kaca da kasuwar da kuma hallaka wani dan kasuwa yayin rikici
'Yan bindiga wadanda ake zargin 'yan kungiyar IPOB ne sun kai mugun hari hedkwatarr hukumar kula da shige da fice ta Najeriya dake Ubakala, Umuahia a Abia.
Tsagerun Biafra sun hallaka 'yan sanda biyu tare da kone ofishin 'yan sanda a jihar Abia da sanyin safiyar yau Litinin. Wannan shine hari na baya-baya a yankin.
Jihar Abia
Samu kari