Jihar Abia
Babbar Kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta rushe zaben fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Abiya karkashin inuwar APGA, ta umarci a sake sabo .
Tun 2013, Hukumar NDLEA ta ba za komarta tana neman wasu ‘yan uwa biyu na asalin jihar Abia da suke safarar miyagun kwayoyi har suka kudance a harkar kwaya.
APC a jihar Abia ta shiga rudani, duk wasu Shugabannin jam’iyyar sun ce ba za su goyi bayan takarar Tsohon Minista watau Dr. Uche Ogah a kan Ikechi Emenike ba.
Nkiruka Onyeocho, ‘yar majlisar wakilai daga jihar Abia, tayi kira ga jama’a da su kirata da baiwar jama’a fiye da ‘yar siyasa saboda bata da halin ‘yan siyasa.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abiya ta sanar da nutuwar tsohon shugabanta kuma babban jigo, Chief Ndid Okereke, da safiyar ranar Litinin 14 ga watan Nuwamba, 2022
Tsohon ministan shugaba Muhammadu Buhari, Uche Ogah ya zama halastaccen dan takarar gwamnan APC a zaben jihar Abia kamar yadda babbar kotun tarayya ta bayyana.
Rahotanni sun bayyana cewa da safe aka tsinci gawarwakin wasu ɗalibai biyu a jami'ar Michael Okpara University of Agriculture dake, Umudike a jihar Abiya .
Sanata Kalu ya sanar da shigarsa TikTok a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a, 28 ga watan Oktoba, yana mai cewa ya yi hakan ne don karfafa zumuntar da ke tsaka
Shugabannin jam'iyyar APC a jihar Abia ta dakata da tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar Aba ta Kudu da Arewa, Uzo Azubuike daga jam'iyyar. Hakazalika, jam
Jihar Abia
Samu kari