Jihar Abia
'Yan Arewa da ke kasuwar shanu a jihar Abia sun roki Shugaba Tinubu da Sarkin Musulmi da su kawo dauki bayan ba su wa'adin kwanaki 14 a da gwamnatin ta yi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Abia, wanda ya tabbatar da nasarar Aƙex Otti.
Kotun sauraron ƙararrakin zaben gwamna ta kori ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta na gwamna suka kalubalanci nasarar gwamna Alex Otti na Labour Party.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisar dokokin jihar Abia ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar PDP mai wakiltar Obingwa ta Gabas a majalisar dokokin jihar.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun fille kan Maduka Zachary, daraktan kamfen din jam’iyyar Labour Party a jihar Abia a zaben 2023.
Tsohon gwamnan jihar Abiya kuma sanata wakiltar Abia ta arewa, Sanata Orji Uzo Kalu, ya samu nasara yayin da Kotun zabe ta yanke hukunci ranar Talata.
Kotun sauraron ƙorafe-korafen zaben majalisar tarayya mai zama a Umuahia, jihar Abiya ta tsige yan majalisar Labour Party guda 2, ta baiwa APC da APGA.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Abiya ta tsige Amobi Ogah na jam'iyyar Labour Party daga kujerar mamban majalisar tarayya.
Gwamnatin jihar Abia ta bayyana gaskiya kan batun korar ma'aikata 10,000 daga bakin aikinsu. Gwamnatin ta ce sam ba haka ba ne, ƙarya ce kawai aka yi mata.
Jihar Abia
Samu kari