Jihar Abia
Babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Kano, ta musanta soke tikitin takarar zababben gwamnan jihar Abia, Dr Alex Otti. Kotun tace ba ta da hurumin yin hakan
Wani sanannen lauya a Najeriya mai suna Festus Ogun ya ce hukuncin da kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis 18 ga watan Mayu bai inganta ba, ya yi bayani.
Babbar Kotun tarayya mai zama a jihar Kano, ta soke halascin ɗan takarar gwamnan Abia na LP, Alex Otti, wanda ke jiran rantsarwa da wasu yan takara a jihohi 2.
Wasu yan bindiga da ba'a sani ba sun halaka mataimakin Sufuritandan yan sanda a jihar Abiya yayin da ya ja tawaga zuwa wurin binciken ababen hawa da safiya.
Dakarun rundunar yan sanda sun garzaya sun kwace iko da zauren majalisar dokokin jihar Abiya bayan rikicin shugabancin da ya balle har ake kokarin cire kakaki.
Mambobin majalisar dokokin jihar Abia sun yi zama a wani wuri da ba'a sani ba kuma 18 daga cikin 27 sun kaɗa kuri'ar tsige shugaban majalisa, Chinedum Orji.
Gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya mance da kalubalen da yake sha bayan ɗan takarar PDP ya sha kaye a zaben gwamnan da aka kammaƙa hannun Labour Party.
Bayan kammala zaɓen 2023, wasu gwamnoni ba su samu nasarar ɗora wanda suma so ya gaje su ba, sun sha kashi hannun manyan abokan adawarsu ranar 18 ga Maris.
Mai tsawatarwa na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Orji Kalu, ya sanar da rasuwar uwar gidansa, Ifeoma Kalu, mai shekaru 61 a duniya a shafinsa na Facebook.
Jihar Abia
Samu kari