Bola Tinubu
Jigon PDP, Bode George, ya bayyana cewa zai tattara ya koma kasar Ghana idan tsohon gwamnan jihar Lagas, Bola Tinubu, ya zama shugaban kasar nan a zaben 2023.
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Babafemi Ojudu, ya bayyana cewa gwanda ya koma gona da ya goyi bayan Bola Tinubu ya zama Shugaban kasa.
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa zai farfado da tattalin arzikin Najeriya tare da rage dogaro kan arzikin.
Jagoran APC na kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karfafa masa gwiwar gwada sa'arsa da ya sanar da shi yana so ya gaje shi.
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
Mambobin majalisar dattawa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin shugaban su sanata Ahmad Lawan, sun tabbatar da goyon bayan su ga takarar Bola Ahmed Tinubu.
Jagoran jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi taimakon sanatocin jam’iyyar akan su ba shi goyon baya wurin cika burinsa na zama shugaban kasa, Daily Trust t
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a cikin wata wasika da ya karanta yayin da aka fara zaman majalisar a safiyar Laraba 16 ga wata.
Bola Tinubu ya sha bam-bam da su Yemi Osinbajo da Kayode Fayemi kan kujerar sakataren jam’iyya. Shi bai goyon bayan Sanata Iyiola Omisore ya zama sakataren APC.
Bola Tinubu
Samu kari