Bola Tinubu
Mawakin nan Habeeb Okikiola ya yi raddi ga masu sukarsa saboda ya na goyon bayan jam’iyyar APC. Portable ya ce yana da kyau a san mutum, a san shi da aikin sa.
A yau ne mu ka fahimci cewa Gwamnonin APC da ke kan mulki sun ji haushi da jin Bola Tinubu ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa na zaben 2023.
Kiristocin APC a arewa sun bayyana cewa ba za su iya yiwa jam’iyyar kamfen ba saboda tsayar da Musulmi da Musulmi da aka yi a matsayin yan takara a zaben 2023.
Najeriya - Cikakken bayani akan yadda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya kaurace wa zaben gwamnonin Arewa maso.
Za a ji kwararren Lauya ya ce babu inda Tinubu ya keta dokar kasa saboda ya tsaida Musulmi daga Arewacin Najeriya ya zama ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa.
Gwamnoni sun nuna rashin jin dadin yadda Bola Tinubu ya dauko abokin takararsa. Hakan ta sa dole Gwamnonin APC sun yi zama da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Tsohon Sanata ya wanke Kashim Shettima daga zargin alaka da ‘Yan Boko Haram. Ana tuhumar 'dan takaran APC da hannu wajen rikicin Boko Haram da sace 'Yan Chibok.
Babachir Lawal ya yi kaca-kaca da Bola Tinubu a kan dauko abokin takara Kirista. Tsohon Sakataren Gwamnatin bai goyon bayan takarar Sanata Kashim Shettima.
Tikitin APC ya jawo ‘Dan takarar Gwamna ya fice daga Jam’iyya. ‘Dan siyasar ya nuna wasu da-dama za su fice daga APC a jihar Ribas a kan hana Kirista tikiti.
Bola Tinubu
Samu kari