Bola Tinubu
Sanata mai wakiltan yankin Adamawa ta arewa, Ishaku Abbo, ya yi murabus daga kungiyar kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Mai Buni na jihar Yobe ya yabawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, bisa zabin abokin takararsa, Kashim Shettima a jiya.
Gwamnonin jam’iyyar APC tara sun yi ganawar sirri ta sa’a daya da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a ranar Litinin, 11 ga watan Yuli...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce zai marawa takwaransa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu baya, idan ya ga ba zai ka ga gaci ba.
Kungiyar dattawan arewa ta yi martani a kan zabar Musulmi da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi domin ya zama abokin takararsa.
Shugaban CAN a Borno, Bishop Mohammed Naga, ya goyi bayan tsohon gwamnan jihar, Sanata Kashim Shettima da matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya nuna gamsuwa da zabin Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Asiwaju Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso, ya shawarci Bola Tinubu, mai rike da tutar jam’iyyar APC da ya tafi ya kula da lafiyarsa a yanzu.
Jim kadan da tsaida Kashim Shettima, Daniel H. Bwala ya shaidawa Duniya cewa ya rabu da APC. Jigo a Jam’iyyar ya fice ne tun da Bola Tinubu ya dauki Musulmi.
Bola Tinubu
Samu kari