Bola Tinubu
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, nan ba da jimawa Tinubu zai koma rayuwa a daya daga cikin gidajen gwamnatin tarayya da ke cikin Abuja jinji jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Ondo ya bayyana cewa, zababben shugaban kasan Najeriya ya kafa wani kwamitin da zai gana da 'yan takarar da suka sha kasa a zaben da ya gabata.
Firaministan Ingila, Rishi Sunak, ya taya sabon shugaban ƙasar Najeriya, Bola Tinubu murnar cin zaɓe. Ya bayyana irin haɗin kan da zai ba shi domin samun nasara
Ma'iakatan harkokin kasashen waje na Amurka ta bakin kakakinta Ned Price ta taya Bola Tinubu na jam'iyyar APC murnar cin zaben, ta kuma yi kira a zauna lafiya.
Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan sakamakon zaben sabon shugaban kasa. Janar Babangida yana ganin zababben shugaban kasar ya cancanci ya yi mulki.
Sanata Dino Melaye ya ce babu ja da baya a kan batun zuwa kotun zabe. Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce za su nemi hakkinsu. shugaban NNPP na kasa ya ce a soke zabe.
Yadda NNPP ta rike Kano, da tasirin Peter Obi a Kudu su na cikin abubuwan ban mamaki da suka faru wanda har gobe mutanen Najeriya suke magana a game da su.
Gwamnan jihar Kaduna ya bayyana kadan daga abin da ya gani bayan da aka sanar da Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na bana a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi a matsayin mutum mara buri da yawa.
Bola Tinubu
Samu kari