Bola Tinubu
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Kakakin mataimakin shugaban ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Laolu Akande, ya ce Osinbajo, ya fito takarar shugaban ƙasa ne saboda ya kawo cigaba ga al'umma...
Hukumar sojin Najeriya ta gargaɗi yan siyasa da masu ruwa da tsaki, waɗanda tace dasu ake kulle-kullen kawo cikas ranar bikin rantsar da zababben shugaban kasa.
Babban fasto, Primate Elijah Ayodole, ya bayyana cewa dangantakar da ke tsakanin Bola Tinubu da gwamna Wike ba za ta daɗe ba. Ya bayyana inda za a samu akasi.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwacin cikawa ƴan Najeriya dukƙanin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe. Tinubu ya bayyana hakan ne a Rivers.
Biyo bayan ƙin amincewa da sakamakon zaɓen da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da kuma Peter Obi na Labour Party su ka yi, an samu wasu lauyoyi guda 50 da su ka
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce ya gana da Tinubu a Legas a shekarar 2018 domin ya jawo hankalinsa ya bar APC zuwa PDP su haɗu don kawar da Buhari.
A yayin da ya ke ziyarar duba ayyukan da gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya yi, zababben shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wasu muhimman jawabai ga mutanen
Bola Ahmed Tinubu, shugaban kasar Najeriya mai jiran gado, ya jinjinawa gwamnan jihar Ribas, Nyesomn Wike, kan yakar cin hanci da rashawa da yake yi a jiharsa
Bola Tinubu
Samu kari