Bola Tinubu
Hajiya Aisha Buhari, uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta mika mulki ga matar shugaban kasa mai jiran gado, Oluremi Tinubu gabannin rantsar da mijinta.
Shehu Sani ya bayyana dalilin da ya sanya shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ya turo wakilai domin halartar rantsar shugaban ƙasa mai jiran gado Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya karrama zaɓabɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, da lambobin yabo na GCFR da GCON.
Hukumar tsaro ta DSS ta bayyana cewa tana sane da shirye-shiryen da wasu bata gari ke yi na tarwatsa bikin rantar da shugaban kasa da gwamnoni a fadin kasar.
Sanata Kabiru Gaya ya bayyana nasarar zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da cewa Allah ne ya amsa addu’ar ‘Yan Najeriya na samun wakilci na gari a kasar.
Sarakunan Yarbawa a ƙarƙashin ƙungiyar Yoruba Obas Forum, sun buƙaci da a dawo da ƙarfin ikon da sarakuna su ke da shi a baya, a kundin tsarin mulkin ƙasar nan.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa shi masoyin damokradiyya ne wanda hakan ne dalilin da yasa ya marawa dan takarar shugaban kasa daga kudu baya.
Jigon Jam’iyyar LP ya tona dabarar da Bola Tinubu ya yi, ya hana PDP lashe zaben 2023. Sai da ta kai Tinubu ya tallafawa LP da kudi domin Peter Obi ya karya PDP
Sharadin da Rabiu Kwankwaso ya ba Bola Tinubu zai batawa APC lissafi a Majalisa. Ana rade-radin tsohon Gwamnan ya ce a canza yadda alka ware kujerun majalisa
Bola Tinubu
Samu kari