Bola Tinubu
Tsofaffin zakarun kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles su 27 sun dira jihar Kano domin gangamin yakin neman zaben Tinubu. Amokachi, West, Babayaro da sauransu.
Shararrrarriyar cibiyar siysa da shirya muhawara musamman ma ga 'kasashen Africa, CHATHAM HOUSE, ya gayyaci 'dan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi a watan gobe
Sanata Chimaroke Nnamani na jam’iyyar PDP mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas, ya roki matasan Najeriya a kan cewa su zabii Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Matar dan takarar shugaba kasa a jam'iyyar APC Oluwaremi Bola Tinubu tace nan gaba zaai takarar kirsista da kirsita a siyasar Nigeria kamar yadda aka gani yanzu
Matan da ke goyon bayan jam’iyyar APC daga jihohin Kudu maso yamma sun yi taron kamfe a Legas, a nan Remi Tinubu ta fada masu yadda gwamnatinsu za ta dama da su
Takarar Bola Tinubu tare da Musulmi a 2023 a jam’iyyar APC ta bada damar tsaida Kirista da Kirista nan gaba. Oluremi Tinubu ta bayyana haka a wajen yawon kamfe.
Dr Goodluck Ebele Jonathan, tsohon shugaban kasar Najeriya ya nuna damuwarsa kan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi a babban zaben shekarar 2023.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya shirya yin muhawara daga safe har zuwa dare amma ba a kan wani dandalin da ke son amfani da shi don yin kudi ba.
Kalaman da Bola Tinubu ya yi a kan zabe ya jawo Hukumar INEC ta maida masa martani ta bakin babban sakataren yada labarai na shugaban INEC, Rotimi Oyekanmi.
Bola Tinubu
Samu kari