Bola Tinubu
A rahoton nan, mun kawo SGF, COS da jerin nadin mukaman da Bola Tinubu zai fara yi a karagar mulki. Nan da kusan awa 24, Tinubu ne shugaban tarayyar Najeriya
A halin da ake ciki, saura kwanaki biyu kadai ya rage Bola Tinubu ya karbi mulkin kasar nan daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya shage shekaru.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai gabatar da jawabin bankwana ga ƴan Najeriya, ranar Lahadi, 28 ga watan Mayun 2023, kafin bikin miƙa mulki ga Bola Tinubu.
Sanata Oluremi Tinubu, ita ce matar zababben shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu. Uwargidan ta Tinubu kuma ita ce sanata da ke wakiltar Legas ta tsakiya.
Kashim Shettima ya bayyana cewa, Tinubu ba zai iya mayar da Najeriya ta koma kasa ta Musulmai ba saboda matarsa ma ba Musulma bace balle a yi tunanin haka.
Mai martaba Sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya shawarci zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, kan samo hanyoyin ciyar da ƙasar nan gaba.
Tsohon shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya bukaci zababben shugaban kasa Bola Tinubu da ya yi tsayin daka wajen hada kan Najeriya da dawo da martabar kasar.
Za a rantsar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a ranar Litinin, 27 ga watan Mayu, bayan rantsar da shi, ana sanya ran zai yi wasu muhimman abubuwa guda 4.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin mika mulki a ranar Litinin, 29 ga watan Mayu, wasu yan majalisarsa na iya zama shiru da zaran Tinubu ya hau.
Bola Tinubu
Samu kari