Bola Tinubu
Kashim Shettima ya ja-kunnen ‘Yan Najeriya, ya ce gwamnatinsu za ta fara da gargada. Zababben mataimakin shugaban kasar, ya na so jama’a su rage dogon buri
Wata kungiyar rajin kare dimokuraddiyya ta roki Tinubu da ya yi kokarin rage tsadar man fetur idan ya karbi ragamar mulkin kasar nan a ranar 29 ga watan Mayu.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin Abuja ta fatattaki karar da wasu mutum 3 suka shigar suna neman ta umarci dakatar da bikin rantsar da Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zagaya da zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu fadar shugaban kasa domin nuna masa ciki da wajen gidan gwamnatin.
Shugabar mata ta jam'iyyar APC ta kasa dakta Betta Edu ta ce sai 'yan Najeriya sun roki Bola Tinubu ya sake fitowa takara bayan kammala wa'adin shekaru hudunsa.
Kotun koli a Najeriya ta kawo karshen gardama kan halascin takarar Asiwaju Bola Tinubu da Kashim Shettima, ta fatattaki karar da PDP ta shigar don soke tikitin.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa a halin yanzun ma'aikata sun fara janye jiki daga wurin Muhammadu Buhari suna komawa bangaren gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, bisa tunawa da MKO Abiola, abinda Obasanjo ya gaza yi a mulkinsa.
Shugaban ƙasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, ya ve ba bu tantama cewa Najeriya zata ƙara bunƙasa karƙashin jagorancin zababben shugaban kasa, Bola Ahmed.
Bola Tinubu
Samu kari