Peter Obi Ya Lallasa Bola Ahmed Tinubu A Jiharsa Ta Legas

Peter Obi Ya Lallasa Bola Ahmed Tinubu A Jiharsa Ta Legas

  • Tsohon gwamna Peter Obi na jam'iyyar Labour Party ya zama zakaan gwajin dafi a siyasar Najeriya
  • Ya yiwa Asiwaju Tinubu na APC da Atiku Abubakar na PDP babban lahani a zaben dake gudana
  • Har yanzu ana cigaba da tattaro sakamakon zabe daga kananan hukumomi da jihohi a fadin tarayya

Dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya samu nasara a zaben jihar Legas.

Nasarar Obi ta bayyana ne bayan kammala kirgen kuri'u a kananan hukumomin jihar Legas guda 20.

Ya lallasa Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a mahaifarsa Ikeja da kuma Legas a karshe.

Ga yadda jimillar kuri'un take:

APC: 572, 606

LP: 582, 354

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Kara karanta wannan

Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Karbe Jihar Ribas Daga Hannun Atiku Da Peter Obi

NNPP: 8442

PDP: 75 750

SDP: 772

Tinubu
Peter Obi Ya Lallasa Bola Ahmed Tinubu A Jiharsa Ta Legas Hoto: Obi/Tinubu
Asali: UGC

Ga sakamakon dalla-dalla:

Lagos Island

LP 3058

NNPP 79

PDP 2,521

OSHODI ISOLO

APC: 27,181

LP: 51,020

NNPP: 413

PDP: 3,139

AJEROMI IFELODUN

APC: 25,938

LP: 35,863

NNPP: 436

PDP: 4,680

IJAIYE

APC: 30 756

LP: 25,437

NNPP: 232

PDP: 2,997

APAPA

APC: 15,471

LP: 7,566

NNPP: 338

PDP: 2,997

SURULERE

APC: 39,002

LP: 36,923

NNPP: 442

PDP: 2651

AGEGE

APC: 29,568

LP: 13,270

NNPP: 1,513

PDP: 4,498

Somolu

APC 27,879

LP 28,946

NNPP 476

PDP 34

Amuwo-Odofin

APC 13,318

LP 55,547

NNPP 330

PDP 2,383

Eti-OSA

APC 15,317

LP 42,388

NNPP 381

PDP 3,369

Kosofe

APC 36,883

LP 46, 554

NNPP 902

PDP 4058

MUSHIN

APC 41907

LP 23393

NNPP 410

PDP 3478

Alimosho LGA

APC 62,909

LP 71327

NNPP 701

PDP 8201

Ojo LGA

APC 20,603

LP 38,859

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Peter Obi Ya Lallasa Tinubu, Atiku da Kwankwaso A Birnin Tarayya Abuja

NNPP 45

PDP 3,701

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel