Bola Tinubu
Najeriya ta zo ta biyu a ma'aikatan da suka fi ƙwazo a duniya a wani bincike na ƙididdiga da aka gudanar. Ma'aikatan Najeriya kan shafe sama da sa'o'i 2,000.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bai amince da ƙarin albashin kaso 114% ga ƴan siyasa da ma'aikatan ɓangaren shari'a ba.
A yayin da ake dakon ministocin Tinubu, mun tattaro muku yawan kwanakin da tsoffin shugabannin ƙasa da suka haɗa da Obasanjo, Yar'adua, Jonathan da Buhari.
Shugaban Kungiyar Gamayyar 'Yan Kasuwa (TUC), Festus Osifo ya koka kan yadda 'yan siyasa ke nuna halin ko in kula yadda talaka ke ciki dalilin cire tallafin mai
Yadda Bola Ahmed Tinubu ya fara mulki da kyau ya na cigaba da burge mutane da-dama, wannan shi ne ra'ayin Festus Keyamo da ya ce ‘yan adawarsa sun fara kaunarsa
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa faɗa wa cikin irin kuskuren da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacinsa, na naɗa.
Sakataren gwamnatin tarayya ya bada sanarwa a makon nan cewa Bola Ahmed Tinubu ya sallami daukacin majalisun da ke kula da hukumomi, ana shirin a nada sababbi.
Hukumar tattara kuɗaɗen shiga da kasafin kudi (RMAFC), ta bayyana cewa har yanzu ba a kai ga tabbatar da ƙarin kudin albashin Shugaba Tinubu, Kashim Shettima.
An shawarci shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya binciki wasu daga cikin masu riƙe da manyan muƙamai a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ta shuɗe.
Bola Tinubu
Samu kari