Bola Tinubu
'Yan Najeriya sun shiga mamakin yadda Bola Tinubu na Najeriya ke wasa da jikokinsa a wani yanayi mai daukar hankali. Sun bayyana martani mai daukar hankali.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Legas a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuli, zuwa Abuja, bayan shafe kwanaki 4 yana hutun babbar sallar Idi a Legas
Gwamnan jihar Abia Alex Otti ya bayyana cewa rashin ganin hotunan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a wasu ofishoshin gidan gwamnati baya da alaka da siyasa.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya janyo hankalin shugabannin majalisa kan su tabbatar sun yi aiki tare da gwamnatin Shugaba Tinubu.
Biyo bayan rattaɓa hannun kan dokar ba ɗalibai bashi a Najeriya a tsakiyar watan Yuni, jami'o'i da dama sun sanar da ƙara kuɗin makarantarsu fiye da kaso 100%.
Ɗan takarar gwamnan jihar Oyo, na jam'iyyar APC, Teslim Folarin ya bayyana cewa saboda Shugaba Tinubu ya lashe zaɓe ne aka yi masa butulci ya faɗi zaɓen gwamna.
Gamayyar kungiyar shugabannin jihar Ribas sun yi kira ga shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya duba yiwuwar nada Sanata Magnus Abe a matsayin minista.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda Bola Ahmad Tinubu, shugaban Najeriya ya kai ziyara ga Oba na Legas a fadarsa. Wannan na zuwa a zamansa da yake a Legas.
Yanzu muke samun labarin yadda Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ke ganawar sirri da daya daga cikin shugabannin kasashen Afrika. Yana ganawar ne a Legas.
Bola Tinubu
Samu kari