Bola Tinubu
Zababben shugaban kasa Bola Tinubu, na ci gaba da shan suka daga magoya bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, wanda ya zo na 3.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, zababben shugaban kasa ya nemi Hukumar kula da kafafen watsa labarai a Najeriya, NBC, ta hukunta Channels TV don rashin kwabar Datti.
Za ayi wa Bola Tinubu zanga-zanga a fadar White House. Jam’iyyar APC ta reshen Amurka ta ce ba kowa ba ne ya shirya wannan aiki illa ‘Dan takaran LP, Peter Obi
Kashim Shettima, zababben mataimakin shugaban kasa ya ziyarci tsaffin shugabannin kasa na zamanin mulkin sojoji, Badamasi Babangida da Abdulsalami Abubakar.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Jamilu Julius Adebayo ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi, ba zai yi nasara a kotu ba
Kotun ƙoli tayi Fatali da Ƙarar Nwajiuba dake Fatan Ta Nuna Rashin Cancantar Takarar Tinubu da Atiku Anyi Fatali da Ƙarar dake Fatan A Nuna Rashin Cancantar
Kotun koli ya yi waje da bukatar tsohon ministan Buhari na neman hana Tinubu da Atiku yin takara a zaben da ya gabata. An bayyana yadda ta kaya a kotu yau.
Muhammadu Buhari Gwamnati mai-zuwa shawarar ta fara shirin yin nazari kan albashin ma’aikata. Doka ta ce dole ne a sake nazarin albashin kafin shekarar 2024.
Hukumar DSS ta samu shawari daga jam'iyyun siyasa na APC da PDP game da batun wasu 'yan siyasa da ke son kafa gwamnatin wucin gadi kafin rantsar da Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari