Bola Tinubu
A yau ne zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ke cika shekara 71 a duniya, amma yace ba zai yi biki ba ya bukaci a yi amfani da damar a yi addu'a
Za a ji cewa a rana irin ta yau ake murnar zagayowar ranar haihuwar Asiwaju Bola Tinubu amma babu wani bikin da za a shirya a shekarar bana domin taya shi murna
Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu.
Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban PTC na kasa, Mista Boss Mustapha ya ce Bola Ahmed Tinubu ya kawo mutanen da za su wakilce shi a cikin kwamitin PTC
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Kalu, ya ce zai ajiye kudrinsa na son zama shugaban majalisar dattawa idan zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi haka.
Muhammed Gudaji Kazaure, ya bayyana cewa yana sanya ran zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai ba shi kujerar minista a gwamnatinsa mai kamawa.
Gwamnati a Ƙarƙashin JagorancinBola Ahmed Tinubu Zata Kasance Mai Tasiri ga Rayuwar Kowanne Dan Najeriya Inji Shugaba Muhammadu Buhari Ya Kuma taya shi Murna
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya shawarci zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya fara aiki don cika alkawurran da ya dauka da zarar an rantsar da shi
Farfesa Gideon Christian ya roki ICC ta yi bincike a kan irin abubuwan da Bayo Onanuga ya fada. Takardar da ya aikawa kotun Duniya ya isa Hague a makon nan.
Bola Tinubu
Samu kari