Bola Tinubu
Gwamna Charles Chukwuma Soludo ya yi bayanin abin da Gwamnoni su ka tattauna a Aso Rock, ya bada misalin yadda ya rage barnar kudi da shawarar da aka kawo a NEC
Kungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) ta shirya gudanar da zanga-zangar bai ɗaya kan ƙarin kuɗin makarantu da aka yi a makarantun gaba da sakandire a faɗin ƙasa nan.
A dokar kasa Shugaban kasa da sababbin Gwamnoni ba su isa su wuce Asabar ba tare da sun fitar da mukamai. Idan an aikawa majalisa sunayen, sai a tantance su.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya bayyana cewa shirin gwamnatin tarayya na rabawa iyalai miliyan 12 tallafin N8,000 na tsawon watanni shida duk yaudara ce.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, tabbas shi ne ya lashe zaben shugaban kasa, inda ya bayyana hujjojinsa a kasa masu karfin gaske.
An samu labari cewa Alhaji Salihu Luman ya rubutawa PGF wasika, yana mai kira ga Gwamnonin APC a kan abubuwan da ke faruwa na ba Abdullahi Ganduje shugabanci.
Sanata Victor Umeh mai wakiltar Anambra ta tsakiya, ya musanta raɗe-raɗin cewa sunayen ministocin shugaba Bola Tinubu sun dira majalisar dattawan Najeriya.
A halin da ake ciki, kowa ya kagu ya ji asalin mutanen da Bola Ahmad Tinubu zai nada a matsayin ministocinsa, sai dai har yanzu ba a san su waye ne ba tukuna.
Majalisar dattawa ta bayyana cewa, za ta fasa zuwa hutu saboda ba zai yiwu ta tafi ba har sai an tantance ministocin Bola Ahmad Tinubu a wannan tsanin lokacin.
Bola Tinubu
Samu kari