Bola Tinubu
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya mika sunayen mutane 28 ga majalisar dattawa a ranar Alhamis, jihohi 11 da suka hada da Kano, Legas basu samu kowa ba zuwa yanzu.
Wani lauya a birnin Tarayya, Abuja, Emmanuel Ekwe ya yi barazanar maka tsohon gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi a kotu idan har bai karbi mukamin minista ba.
Tsohon gwamnan jihar Abiya kuma ɗaya daga cikin waɗanda suka nemi shugaban majalisar dattawa, Sanata Orji Kalu, ya ce an masa tayin minista amma bai amsa ba.
Bola Tinubu ya aika sunayen wasu Ministoci da ya hada da tsofaffin Gwamnoni. David Umahi wanda yanzu yana majalisa ya dace, amma an zubar da takwarorinsa a APC.
An bayyana cewa ragowar sunayen mutanen da Shugaba Tinubu zai bai wa mukaman ministoci zai fito nan ba da jimawa ba. Femi Gbajabiamila, shugaban ma'aikatan.
Tsohon gwamnan Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ba zai taba zama minista ba a cikin wani tsohon faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya taya magabacinsa Nyesom Wiƙe murnar shiga cikin mutum 28 da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya naɗa a matsayin Ministoci.
Bincike ya musanta rade-radin da ake cewa kotun daukaka kara ta sanar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi wanda ya lashe zaben 2023.
Akwai inda shugaban kasa ya zabi Minista, amma manyan jihar su ka nuna ba su yarda ba. Sabanin siyasa da shari’ar da ba a kammala a kotun zabe ba sun jawo haka.
Bola Tinubu
Samu kari