Bola Tinubu
Shugaban LP na ƙasa, Julius Abure, ya bayyana cewa yana da yaƙinin kotun sauraron ƙararrakin zaɓe za ta ayyana Peter Obi a matsayin shugaban ƙasa na halas.
An bayyana wanda shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu yakamata ya ba muƙamin ministan matasa a gwamnatinsa. Har yanzu babu ministan matasa a gwamnatin Bola Tinubu.
Hannatu Musa Musawa, Minsitan Fasaha, Al'adu da Tattalin Arzikin Fikira ta musanta fitar da sanarwa dangane da matsayinta na mai yi wa kasa hidima a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki ministoci da su yi aiki tukuru ga jama'a inda ya bukace su da su fada masa gaskiya idan ya yi kuskure a gudanar da gwamnati.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa ministan ayyuka David Umahi ya riƙe muƙaman sanata da na minista gam-gam sa hannayensa guda biyu.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da yanayin da ta tarar da tattalin arziƙin ƙasa. Ministan kuɗi da tattalin arziƙin ƙasa Wale Edun ne ya bayyana hakan jim kaɗan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya samar da gidajen mai 9,000 kari daga fiye da 10,000 da ake da su a da don samar da mai cikin rahusa madadin man fetur
Hukumar jin daɗin yan sanda ta ƙasa (PSC) ta umarci mataimakan sufeto janar na ƙasa (DIG) huɗu su gaggauta aje aiki kuma ta bayyana sunayen sabbi guda huɗu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar da jawabi mai ban sha’awa a gaban lauyoyi 16, 190 ya ce ana tattara 90% na arzikinmu wajen biyan bashin da aka ci a baya.
Bola Tinubu
Samu kari