Bola Tinubu
Femi Gbajabiamila ya sanar da ma’aikatar man fetur cewa an kai maganar binciken NUPRC zuwa ofishin AGF, an hana kwamiti yin binciken kudi a hukumar ta fetur.
Ministar Al'adu a Najeriya, Hannatu Musa Musawa ta musanta bayanin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa ta yi martani game da rashin saba doka na Hukumar NYSC.
Sojin Jamhuriyar Nijar sun datse ruwa da kuma wutar lantarki zuwa ofishin jakadancin Faransa bayan wa'adin da su ka bai wa jakadan kasar ya cika na sa'o'i 48.
Bola Tinubu bai bukatar ya nemi kyautar fili daga wajen babban ministan Abuja. Nyesom Wike ya shiga ofis a makon da ya gabata, ya kama shirin aiki babu wasa.
A yayin da aka bayyana sunayen ministoci da inda za su yi aiki, Shehu Sani ya ba da shawarin abin da ya kamata Tinubu ya yi na tabbatar da an samu tsari yanzu.
Manyan lauyoyin Najeriya sun bayyana mabanbantan ra'ayayoyi dangane da halarcin nada mai yin hidimar kasa wato NYSC mukamin minista bayan nadin Hannatu Musawa.
Rahoton da muka tattaro ya bayyana bayanai masu muhimmanci da ya kamata ku sani game da Ibrahim Geidam, mutumin da Tinubu ya nada a matsayin ministan yan sanda.
Mista Adebayo Adelabu, Ministan Lantarki na Najeriya ya roki al'ummar kasar su dena tsinewa ma'akatar lantarki a maimakon hakan su rika karfafawa musu gwiwa.
Matsala babba ta tunkaro ministar al'adu da fasaha ta shugaɓa Tinubu bayan hukumar ƴan yi wa ƙasa hidima (NƳSC) ta tabbatar cewa ba ta kammala bautar ƙasa ba.
Bola Tinubu
Samu kari