Bola Tinubu
Shahararren dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya ba da gudumawar otal dinsa mai suna Pestana CR7 mafaka a Morocco bayan girgizar kasa da ya kashe mutane da dama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya taya Shugaba Tinubu da Kashim Shettima murnan yin nasara a kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba.
A rahoton nan, da ya je kasar Indiya, Bola Ahmed Tinubu ya bada labarin zamansa mai gadi a shekarun baya, ya ce ilmin boko ya taimaka ya zama Shugaban kasa.
Wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, Mista Dakwom ya buƙaci Atoku Abubakar da Peter Obi su amince da hukuncin kotun zaɓe.
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) 1 2023, Mista Peter Obi ya aika sako mai tsuma zuciya ga mabiyansa tare da karfafa masu gwiwa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da gina gidaje 1,000 a kowace jiga daga cikin jihohi 7 da matsalar tsaro ta yi wa katutu, inji Kashim Shettima.
Kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Arewacin Najeriya ta koka kan tsarin ba da tallafi na Tinubu, ta bukaci ya samar da tsari mai dorewa don rage talauci a kasa.
Fasto Naomi George, ta bayyana cewa nan da bada jimawa ba Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), zai zama shugaban ƙasar nan.
Bola Tinubu
Samu kari