Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karyata labarin cewa ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Kotun zabe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun sauraran kararrakin zaben shugaban kasa, ya ce PDP ce uwar kowa.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Abubakar ya aike da sakon ta'aziyyarsa ga iyalan Sheikh Giro Argungu da ya rasu ranar Laraba, 6 ga watan.
Hamzat Lawal ɗan rajin ƙarin hakƙin ɗan adam ya buƙaci Atiku Abubakar da Peter Obi su dunƙule waje ɗaya domin kawar da shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Daga 29 ga watan Mayu zuwa yanzu, Bola Ahmed Tinubu ya tsige wasu daga cikin shugabannin gwamnatin tarayya da ya iske a ofis da Muhammadu Buhari ya bar mulki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya yi jawabi ga yan Najeriya kan hukuncin kotun zabe.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bukaci yan adawa baki daya su rungumi hukuncin da kotun zabe ta yanke kan babban zaben 2023.
Mai shari’a Abba Mohammed na kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, ya lissafo abubuwan bukata don takarar shugaban kasa a Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan marigayi, Sheikh Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba 6 ga watan Satumba a jihar Kebbi.
Bola Tinubu
Samu kari