Bola Tinubu
Ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a jam'iyyar APC, Festus Keyamo, ya buƙaci Atiku Abubakar da Peter Obi su kira Shugaba Tinubu su taya shi murna.
Mai sharhi kan harkokin jama’a, Reno Omokri ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP, Peter Obi ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana jin dadinsa kan nasarar da ya samu a kotun koli da ta yanke hukunci a yau Alhamis 26 ga watan Oktoba.
Atiku Abubakar da Peter Obi sun sake kunya a kotu. Za a ji hanyar da Alkalai kotun koli su ka bi aka yi raga-raga da dalilan da PDP da APC ke takama da su.
Kotun koli za ta yanke hukunci kan karar da Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP suka daukaka domin kalubalantar nasarar Shugaban kasa Bola Tinubu.
A ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba, kotun koli ta tabbatar da nasarar Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023.
Kotun ƙoli a ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoban 2023, ta yi watsi da buƙatar Atiku Abubakar ta shigar da sabbin hujjoji kan Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Jigon APC kuma tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya soki tsarin shugabancin jam'iyyar inda ya ce a hankali sun dawo PDP.
Manyan na hannun damar Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila da Mallam Nuhu Ribadu sun gana da lauyan Atiku Abubakar, Chris Uche a ranar Alhamis, 26 ga watan Oktoba.
Bola Tinubu
Samu kari