Bola Tinubu
Jam’iyyar LP ta nuna karfin gwiwar cewa ita ce za ta yi nasara a hukuncin da kotun koli za ta yanke a ranar Alhamis. Ta yi magana ne ta bakin lauyanta, Kehinde Edun.
Nyesom Wike zai karbe filaye a kan haraji a Abuja, Nyesom Wike wanda shi ne sabon Minista ya aika gargadin biyan haraji ga mutanen Abuja tun da ya shiga ofis.
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Abdul'aziz Na'ibi Abubakar ya bayyana dalilin da ya kamata ya sa kotun ƙoli ta kori Tinubu ta bayyana Atiku a matsayin shugaban ƙasa.
Majalisar Dattawa ta kare matakin siyan motoci ma su alfarma da jama'ar Najeriya ke ta cece-kuce, ta ce motocin su na da karfi kuma su ne maganin hanyoyin a kasar.
Shugaba Bola Tinubu ya nada daraktocin hukumomin NIWA da NSC karkashin ma'aikatar Albarkatun Ruwa da sahalewar ministan ma'aikatar, Adegboyega Oyetola.
Bola Ahmed Tinubu ya rubuta takarda zuwa ga majalisar dattawan Najeriya yana mai neman a hanzarta amincewa da naɗin sabon shugaban hukumar ICPC na ƙasa.
Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi za su san makomarsu a Kotun Koli nan da sa'a 24. Alhamis Kotun Koli za ta yanke hukuncin karar zaben Shugaban kasa.
Malam Uba Sani ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu domin ƙara jan hankalin gwamnatin tarayya ta taimaka wa jiharsa a fannin noma, lafiya da tsaro.
Farfesa Kingsley Moghalu ya fadi abin da zai jawo Naira ta farfado bayan $1 ta wuce N1200 a BDC, tsohon mataimakin gwamnan CBN ya ba sababbin Gwamnoni shawara.
Bola Tinubu
Samu kari