Bola Tinubu
Reno Omokri, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, ya bayyana ra’ayinsa game da bajintar siyasar shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Ambasada Desmond Akawor a matsayin kwamishinan Tarayya a hukumar RMAFC daga jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Nyesome Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya ce yan Najeriya suna murna kuma sun gamsu da abubuwan da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke gudanarwa.
Matatan mai ta zamani mallakar Waltersmith Petroman Oil Limited ta samu yabo daga gwamnatin tarayya, inda matatar ke samar da lita miliyan 600 kowacce rana.
Ƙungiyoyin kwadago sun bayyana cewa za su bijirewa matakin gwamnatin tarayya na rage kudin da aka ware domin karin albashi ga ma'aikatan gwamnatin tarayya.
Yayin da ake shirye-shiryen yanke hukuncin shari'ar zaben jihar Nasarawa a yau Alhamis, mutane sun shiga zullumi yayin da su ke dakon sakamakon shari'ar.
Majalisar kungiyar ECOWAS ta yi kira ga gwamnatoci da shugabannin kasashe su duba yiwuwar janye takunkumin da suka kakabawa kasar Nijar bayan hambare Bazoum.
Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Laraba, ya dawo Abuja, bayan ya halarci taron G20 a Jamus. Manyan ministoci da jami’ai ne suka tarbe shi a filin jirgin.
Shugabannin jam'iyyar NNPP sun amince da bukatar Atiku Abubakar na hada kai don kwace mulki daga hannun jam'iyyar APC mai mulki a zaben 2027 mai zuwa.
Bola Tinubu
Samu kari