Bola Tinubu
Kotun koli ta sanya 30 ga watan Nuwamba a matsayin ranar yanke hukunci kan shari'ar amfani da tsaffin takardun kudade wanda ake ta cece-kuce a kansu.
Yanzu babu abin da Bola Tinubu yake so kamar a ce an sa sunansa a cikin littafin nan na Guinness. Tinubu yana so ya bi sahun Hilda Baci da Hadimin magajinsa.
Majalisar dattawa a ƙarƙashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio ta amince da naɗin Dakta Chukwuemeka Agbasi a matsayin manajan darakta na hukumar FERMA.
Fadar shugaban ƙasa ta ɗora alhakin halin da dimokuraɗiyyar ƙasar nan take ciki a kan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, inda ta ce shi ya kawo ta ƙasar nan.
Fadar shugaban kasa ta musnata zarge-zargen PDP da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ta ce Tinubu ba ya tsoma baki a harkokin shari'a.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun fi kowa wahalar mulka inda ya ce ya yi iya kokarin da zai yi, su ne alkalai.
Dr. Umar Ardo ya ce su ne su ka ba Muhammadu Buhari shawarar ya lashe amansa, ya sake neman takara a 2015, amma shugaban kasar ya na samun mulki, ya juya baya.
An buƙaci ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da ya ceto jam'iyyar a zaɓen 2027, inda aka gaya masa hanya mafi sauƙi da zai yi hakan.
Wani mai rajin kare hakkin dan Adam, Kwamred Emeke ya bukaci Shugaba Tinubu da ya kori Minista Wike daga mukaminsa kuma ya haramta masa rike mukami har abada.
Bola Tinubu
Samu kari