Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon ta'aziyyarsa kan rasuwar tsohon kakakin majalisar wakilai, Ghali Umar Na'Abba, wanda ya rasu a Abuja.
Rahotannin da ke fitowa daga jihar Ondo na nuni da cewa Lucky Aiyedatiwa ya isa gidan gwamnatin jihar don bikin rantsar da shi. An tsara rantsar da shi karfe 4.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya girgiza da mutuwar marigayi Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo inda ya bayyana shi a matsayin mutum marar tsoro ko kadan.
Wani jigo a jam’iyyar APC ya bayyana cewa ana shirin rantsar da Lucky Aiyedatiwa a matsayin sabon gwamnan jihar Ondo, bayan mutuwar Rotimi Akeredolu.
Shugaba Tinubu ya jaddada bukatar samar da hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin jihohi da na tarayya, domin bunkasa ababen more rayuwa cikin gaggawa a fadin kasar.
Sanata Opeyemi Micheal Bamidele ya tabbatar da Majalisa za ta amince da sabon kundi kafin shekarar nan ta kare, ya fadi wannan ne a Iyin-Ekiti a jihar Ekiti.
Tattalin arzikin Najeriya ya shiga mawuyacin hali a shekarar bana watau 2023, an yi fama da jarabar tsadar kaya musamman abinci baya ga hauhawan farashi kullum.
Fitaccen malamin addinin Kirista, Mathew Hassan Kukah ya gargadi Tinubu kan irin salon mulkinsa inda ya ce Allah ba zai yafe masa ba idan ya kauce hanya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, kan yadda ya jajirce domin sasanta rikicinsa da magabacinsa Wike.
Bola Tinubu
Samu kari