Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, gwamnatinsa na aikin tabbatar da ba a samu matsala ba kuma an samu sauki wajen rayuwa a Najeriya.
An sanar da cewa, gobe shugaban kasa Bolad Ahmad Tinubu zai fito domin yiwa 'yan kasa jawabi kan halin da ake ciki a kasar nan. Shugaban zai yi haka.
Shugaba a majalisar dattawa ya bayyana bukatar masu shirin yajin aiki su janye yayin da ake ci gaba da shirin ruyfe Najeriya a makon da za a shiga.
A wata tattaunawa da aka yi da jiga-jigan APC, sun ba da shawari ga Bola Ahmad Tinubu inda suka ce ya kamata ya yi wani abu, hakazalikas na ba NLC ma.
Ƙungiyar ƙwadago ƙasa (NLC) ta yi magana kan dalilin da ya hanata halartar taron da FG ta kira domin tattaunawa kan yajin aikin da ƙingiyar ke shirin yi.
Ma'aikatar harkokin yawon buɗe ido a Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa minista, Lola Ade-John, tana kwance a Asibiti ne bisa zargin ta ci guba.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya diro Najeriya bayan mako ɗaya da baro birnin New York na kasar Amurka inda ya halarci taron majalisar dinkin duniya.
Yayin da farashin litar bakin mai ke kara ta shi, ana hasashen kamfanonin Dangote da BUA ka iya kara farashin kayansu saboda amfani da bakin mai din.
Ƙungiyar ƙwadago ta musanta batun cewa ta cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya domin fasa shiga yajin aikin sai baba-ta-gani da take shirin shiga.
Bola Tinubu
Samu kari