Bola Tinubu
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya sa ‘yan sanda sun yi ram da Mahdi Shehu. Jami'ai sun tsare shugaban kamfanin na Dialogue a garin Abuja.
Don ɓullo da tsare-tsare da za su taimaka wajen rage tsadar farashin iskar gas, gwamnatin tarayya ta gana da wasu manyan masu ruwa da tsaki a masana'antar.
Dr Olamide Ohunyeye, babban jigon jam'iyyar APC ya bukaci 'yan Najeriya da su kara hakuri da Tinubu akan halin da ake ciki na tsadar rayuwa a kasar.
Yayin da al'umma ke kokawa kan tsadar rayuwar da ake ciki a kasar, wata babbar kotun tarayya ta umurci gwamnatin tarayya da ta kayyade farashin kaya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bar Abuja, babban birnin Najeriya zuwa Abidjan na kasar Cote d'Ivoire don kallon wasan Super Eagles da Afrika ta Kudu.
Ministan Harkokin Jiragen Sama, Festus Keyamo zai shiga matsala kan bincikar badakalar kudade wanda wasu tsoffin ministocin Buhari suke ganin hakan zai gaba su.
Gwamnaton tarayyar Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ta shirya karya farashin kayan abinci a kasar nan don talaka ya huta.
Sanata Ben Bruce ya ce a koma amfani da Glo domin kiran waya da hawa yanar gizo. Idan ba mu yi wadannan abubuwa uku ba, sai mu zo wata rana za a ji $1 za ta N5000.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo gida lokacin da ake fama da tsadar rayuwa, lamarin da ya jawo zanga-zanga a wurare. Tinubu ya bada umarni tun daga Faransa kafin ya dawo.
Bola Tinubu
Samu kari