Bola Tinubu
Wata kungiya, New Nigeria Diaspora Movement (CNNDM) ta bukaci Shugaba Tinubu ya yi murabus. Kungiyar ta fadi hakan bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar Tinubu.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin kin zaben Peter Obi a Najeriya, ya ce Obi ya haddasa gaba tsakanin Musulmai da Kirista wanda barazana ne ga zaman lafiya.
Tun yana gwamnan jihar Legas, aka saba ganin Shugaba Tinubu da huluna masu dauke da tambari iri daya. Wannan karon, Sarkin Yarbawa ya bayyana ma'anar wannan tambari.
Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP ya ce hukuncin Kotun koli ya rusa kwarin guiwar yan Najeriya wadanda ke ganin Kotu ce gatan talaka.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya saduda inda ya amince da hukuncin kotun ƙoli na tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu.
Sarkin Legas, Oba Akiolu, ya bukaci Shugaba Tinubu, Atiku Abubakar da Peter Obi da su hada kai domin kawo ci gaba a Najeriya. Sarkin, ya ce akwai bukatar ajiye adawa
Shahararren lauyan kare hakkin bil Adama ya shawarci Atiku Abubakar na PDP da Peter Obi na LP da su soma aikin adawa ta hanyar bin diddigin ayyukan gwamnatin Tinubu.
Da ya ke martani kan kudaden da aka ware don sayen motocin alfarma da jirgin ruwa ga Tinubu da fadar shugaban kasa, Adebayo ya ce 'yan Nigeria su yi kuka da kansu.
Dele Alake ya ce za a kafa jami’an tsaron da za su rika yakar barayin ma’adanai domin a inganta kudin shiga kuma a magance ta’adin ‘yan bindiga a Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari